37 items available.
Wannan takardar wani takaitaccen bayanin takardar da aka samar ta Bond Mulki Mai Kyau don Kariya: Wani Jagora don Mashawartar NGO na Burtaniya. 
Kalli wannan bidiyon na zane don koyon yadda za'a yi rajistar kwas din Al'amuran Kiyayewa na Koyo ta yanar gizo. Domin kallon bidioyo mai dauke da rubutacciyar fassara, da take fitowa daga kasa,…
ABCD na bayanin kariya yana da manufar ba wa ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya bayanan gaskiya da wuri kuma mai sauƙin fahimta game da kariya . Asali an tsara shi daga kwararriya mai ba da…
Wannan takardar bayani tana fayyace jagora da yin la'akari don tallafawa masu aikin lura da kimantawa wato M&E da masu bincike wajen zayyana hannyoyin ba da izini cikin sani da kayan aikin…
Wannan kayan aikin binciken haɗari da jagora an samar da shi don taimakawa ma'aikatan M&E da masu bincike don gano hatsarori da dabarun magancewa kafin gudanar da ayyuka.
Wannan bayanin-yadda-za’a na ba da cikakken jagora a aikace a kan abubuwan la'akari da suka shafi kiyayewa na sa lura, kimantawa (M&E) da bincike. Wannan hadin takardar na ba da cikakken bayani…
Wannan gajeren bayanin yadda za’a yi na ba da jagora ga masu bincike ko lura da ƙimantawa (M&E) da suke tattara bayanai ko bincike kan Ci da gumi, Cin zarafi da Barazana ta hanyar Jima’i (SEAH).…
Wannan rubutun-yadda za'a-yi na bayyana me ya sa harshe yake da mahimmanci wajen binciken Ci da gumi, Cin Zarafi da Barazana ta Hanyar Jima'i (SEAH), abubuwan da za su iya faruwa wadanda ba daidai ba…
Kowace kungiyoyi masu zaman kansu (CSO) tana fuskantar manyan haɗarorin kiyayewa don haka cikakken binciken haɗari shi ne jigonduk matakan kiyayewa na kungiyoyi masu zaman kansu wato CSO’s. Cibiyar…
Wannan bidiyon, wanda cibiyar RSH ta Najeriya ta shirya, yana gabatar da mahimman dabaru da matakai masu alaƙa da kiyayewa. A faɗance, kiyayewa yana nufin hana cutar da mutane - da muhalli - a cikin…
RSH suna haɗa wasu jerin darussan horarwa guda biyar ta yanar gizo wanda aka kira Al'amuran Kiyayewa wato Safeguarding Matters. Darussan suna amfani da koyo ta misalai don ba da wani labarin wata…
Wannan takaitaccen bayani na nuna cikas ga bayar da rahoto. Muhallin wani sashi ne na wannan rahoton: Hanyoyin Rahoton Korafe-korafe, Cikas ga Rahoton da Tallafawa a Fannin Taimakon Agaji don Ci da…
  Bayanin zanen hotuna akan Shirye-shirye na Aminci ga CSOs a Yanayin Taimakon agaji da na Ci-gaba. Wannan Bayanin zanen hotuna ya na tare da takardar Yadda ake Tsara da Aiwatar da Shirye-…
An tsara kimantawar ƙasar ne don bayar da shaida wanda zai iya taimaka wajen yanke shawarwari a lokacin tsara cibiyoyin ƙasar don Cibiyar Kayayyaki da Tallafi na Kariya (RSH). An gabatar da hanyoyi…
Wannan bayanin zane yana gabatar kuma ya bada ma'anar dalilin faruwa da abubuwan haɗari na Ci da gumi, cin zarafi da tursasawa ta fuskar jima’I (SEAH) a fannin taimakon jin kai. Yana binciken…
Wannan rahoton na gabatar da bitar shaidar da ake da ita na fada mana game da Ci da gumi, Cin Zarafi da Barazana ta Hanyar Jima’i (SEAH) a cikin sashin agaji, kuma yana da nufin bayar da cikakkiyar…
Wannan rubutun yadda za'a, wanda ƙungiyoyin masu zaman kansu (CSO) da suke ƙasar Ethiopia suka bada shawarar shi, na taimakawa CSOs da tsara da aiwatar da shirye-shirye masu aminci. Zai taimakawa ma'…
Wannan takaitaccen bayani na bawa ƙungiyoyin masu zaman kansu (CSO) bayani da aka takaita akan ka'idodi da shawarwari na ƙasa da ƙasa akan Ci da gumi, cin zarafi da tursasawa ta fuskar jima’I (SEAH…
Wannan guntun jagora na bada saurin tunani ga ƙungiyoyi da suke shirye shirye da aiwatar da ziyarar duba aiki don tabbatar cewa an aiwatar da ziyarar ta hanya mai aminci da da'a, da magance dabi'u…
Wannan wani kayan aiki na binciken ƙarfin ƙungiya (OCA) wanda ke taimakawa ƙungiyoyi wajen tantance ƙarfin kariyar su da taimaka musu da samar da shirin aiki don ƙara ƙarfi.  Binciken kai ɗin…