40 results found.
 

Search and filter the resources on our website below. If you are unsure what to look for, click here try our new Interactive Search. To find vacancies, click here.

Wannan takardar wani takaitaccen bayanin takardar da aka samar ta Bond Mulki Mai Kyau don Kariya: Wani Jagora don Mashawartar NGO na Burtaniya. 
Kalli wannan bidiyon na zane don koyon yadda za'a yi rajistar kwas din Al'amuran Kiyayewa na Koyo ta yanar gizo. Domin kallon bidioyo mai dauke da rubutacciyar fassara, da take fitowa daga kasa, danna alamar “CC” ta karkashin bidiyon domin kunnawa…
ABCD na bayanin kariya yana da manufar ba wa ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya bayanan gaskiya da wuri kuma mai sauƙin fahimta game da kariya . Asali an tsara shi daga kwararriya mai ba da shawara mai zaman kanta Kabati Baba Tokara.
Wannan takardar bayani tana fayyace jagora da yin la'akari don tallafawa masu aikin lura da kimantawa wato M&E da masu bincike wajen zayyana hannyoyin ba da izini cikin sani da kayan aikin bincike da tattara bayanai. 
Wannan kayan aikin binciken haɗari da jagora an samar da shi don taimakawa ma'aikatan M&E da masu bincike don gano hatsarori da dabarun magancewa kafin gudanar da ayyuka.
Wannan rubutun-yadda za'a-yi na bayyana me ya sa harshe yake da mahimmanci wajen binciken Ci da gumi, Cin Zarafi da Barazana ta Hanyar Jima'i (SEAH), abubuwan da za su iya faruwa wadanda ba daidai ba kuma yadda za'a rage hatsarori da kuma yadda za'a…
Wannan bayanin-yadda-za’a na ba da cikakken jagora a aikace a kan abubuwan la'akari da suka shafi kiyayewa na sa lura, kimantawa (M&E) da bincike. Wannan hadin takardar na ba da cikakken bayani game da me lura da kimantawa wato M&E ke nufi,…
Wannan gajeren bayanin yadda za’a yi na ba da jagora ga masu bincike ko lura da ƙimantawa (M&E) da suke tattara bayanai ko bincike kan Ci da gumi, Cin zarafi da Barazana ta hanyar Jima’i (SEAH). 
Kowace kungiyoyi masu zaman kansu (CSO) tana fuskantar manyan haɗarorin kiyayewa don haka cikakken binciken haɗari shi ne jigonduk matakan kiyayewa na kungiyoyi masu zaman kansu wato CSO’s. Cibiyar Kayayyaki da Tallafi wato RSH ta Najeriya ta samar…
Wannan bidiyon, wanda cibiyar RSH ta Najeriya ta shirya, yana gabatar da mahimman dabaru da matakai masu alaƙa da kiyayewa. A faɗance, kiyayewa yana nufin hana cutar da mutane - da muhalli - a cikin isar da ci gaba da taimakon jin kai. A cikin yin…
RSH suna haɗa wasu jerin darussan horarwa guda biyar ta yanar gizo wanda aka kira Al'amuran Kiyayewa wato Safeguarding Matters. Darussan suna amfani da koyo ta misalai don ba da wani labarin wata ƙungiya 'mai zaman kanta wadda ake kira Family Health…
Wannan takaitaccen bayani na nuna cikas ga bayar da rahoto. Muhallin wani sashi ne na wannan rahoton: Hanyoyin Rahoton Korafe-korafe, Cikas ga Rahoton da Tallafawa a Fannin Taimakon Agaji don Ci da gumi, cin zarafi da tursasawa ta fuskar jima’I,…
  Bayanin zanen hotuna akan Shirye-shirye na Aminci ga CSOs a Yanayin Taimakon agaji da na Ci-gaba. Wannan Bayanin zanen hotuna ya na tare da takardar Yadda ake Tsara da Aiwatar da Shirye-shirye cikin Aminci, wanda ake iya samu anan: …
An tsara kimantawar ƙasar ne don bayar da shaida wanda zai iya taimaka wajen yanke shawarwari a lokacin tsara cibiyoyin ƙasar don Cibiyar Kayayyaki da Tallafi na Kariya (RSH). An gabatar da hanyoyi daban-daban don tattara bayanai a cikin aikin…
Wannan bayanin zane yana gabatar kuma ya bada ma'anar dalilin faruwa da abubuwan haɗari na Ci da gumi, cin zarafi da tursasawa ta fuskar jima’I (SEAH) a fannin taimakon jin kai. Yana binciken matsayin iko da gata a matsayin dalilin faruwar SEAH,…
Wannan rahoton na gabatar da bitar shaidar da ake da ita na fada mana game da Ci da gumi, Cin Zarafi da Barazana ta Hanyar Jima’i (SEAH) a cikin sashin agaji, kuma yana da nufin bayar da cikakkiyar fahimta mai zurfi game da tangarɗa ta shaidu.…
Wannan rubutun yadda za'a, wanda ƙungiyoyin masu zaman kansu (CSO) da suke ƙasar Ethiopia suka bada shawarar shi, na taimakawa CSOs da tsara da aiwatar da shirye-shirye masu aminci. Zai taimakawa ma'aikatan da suke cikin shirin da tsarawa da…
Wannan takaitaccen bayani na bawa ƙungiyoyin masu zaman kansu (CSO) bayani da aka takaita akan ka'idodi da shawarwari na ƙasa da ƙasa akan Ci da gumi, cin zarafi da tursasawa ta fuskar jima’I (SEAH). Yana bada takaitaccen bayanin ka'idodi mafi…
Wannan takardar bayani ba bada gabatarwa zuwa tsangwama da tursasawa a wajen aiki. Yana bayyana menene tsangwama da tursasawa, tsarin duniya don magance waɗannan matsaloli kuma yana nuna matakin matsalar a fannin taimakon ci-gaba. Sannan wannan…
Wannan guntun jagora na bada saurin tunani ga ƙungiyoyi da suke shirye shirye da aiwatar da ziyarar duba aiki don tabbatar cewa an aiwatar da ziyarar ta hanya mai aminci da da'a, da magance dabi'u mafi kyau na kariya. Takardar shawarar ya bada…